Ibn Taimiyya: ba ahlunna bane kuma baya wakiltarsu
Ibn taimiyya ba Ahsussunna bane kuma baya wakiltarsu, don haka ya zama wajibi musan cewa; ahlussunna masoya Annabi ne kuma masu girmama Annabi ne da iyalan gidansa.
Idan muka lura za muga cewa; ta kowane bangare, babu inda Ibn Taimiyya ya ya yin dai dai da Ahliussuna, idan muka yi la'akari soasai za muga cewa; baya bin daya daga cikin wadannan mazhabobi na Ahlussuna.
Fatawoyinsa na fikihu wadanda suka saba da fatawoyi ahlussunna
| Attachment | Size |
|---|---|
| 18.13 MB |
Ƙara sabon ra'ayi