TARIHIN IMAM HUSAIN (AS)- 7
Ragowar lakabobin Imam Husain
Azzakiyyu (tsarkakakke).
Almubarak ( mai albarka.
Attabi’u liridhallahi ( mai bin abin da Allah ya yarda dashi).
Addalilu ila zatillahi ( jagora izuwa ga Allah).
Assibɗu ( jikan Annabi (saww).
| Attachment | Size |
|---|---|
| 17.09 MB |
Ƙara sabon ra'ayi