TARIHIN IMAM HUSAIN (AS) 11
 
Falalar imam Husaini daga bakin Annabi (saww)
Aliyyu, daga babansa Aliyyu ɗan Husain, shi kuma daga babansa, daga kakansa Aliyyu ɗan Abu Ɗalib ya ce: (haƙiƙa Annabi Muhammad (saww) ya kama hannun Hasan da Husain ya ce: duk wanda ya so ni, kuma ya so waɗannan da babansu da babarsu zai kasance tare dani a a cikin matsayina ranar alƙiyama...
| Attachment | Size | 
|---|---|
| 17.23 MB | 
Ƙara sabon ra'ayi