Masallacin Qudus
Qudus wani yanki ne na Falasdinawa da yahudawan kama wuri zauna da taimakon england suka kama shi suka zauna shi suka kashe mutane masu yawan gaske a wurin. A yanzu haka qudus daya daga wuraren musulmi masu tsarki yana hannunsu kuma kullum sai sun kashe musulmi da sauran al'ummar wuri har yau.
| Attachment | Size |
|---|---|
| 14.84 MB |
Ƙara sabon ra'ayi