TARIHIN IMAM HUSAIN( AS) 10
 
Ga lafazin riwayar Muslim, ya ce:
وَلَمَّا نَزَلَتْ هَذِهِ الآيَةُ ( فَقُلْ تَعَالَوْا نَدْعُ أَبْنَاءَنَا وَأَبْنَاءَكُمْ) دَعَا رَسُولُ اللَّهِ -صلى الله عليه وسلم- عَلِيًّا وَفَاطِمَةَ وَحَسَنًا وَحُسَيْنًا فَقَالَ « اللَّهُمَّ هَؤُلاَءِ أَهْلِى »
      Ya yin da wannan aya ta sauka sai: (to kace musu dasu ku zo mu kira ƴ’aƴ’anmu da ƴ’aƴ’anku) sai Annabi (saww) ya kira Ali da Faɗima da Hasan da Husain, sannan ya ce: (( ya Allah waɗannan su ne ahalin gidana[1])
 
| Attachment | Size | 
|---|---|
| 20.43 MB | 
Ƙara sabon ra'ayi