An gabatar da juyayin Arbaeen na Imam Hussaini[AS] a haramin sa a Karbala
An gabatar da juyayin Arbaeen na Imam Hussaini[AS] a haramin sa a Karbala
A yau alhamis ne miliyoyin al'ummar musulmi mabaiya Ahlul Bait[AS] suka yi dafifi a ciki da wajen haramin Imam Hussaini[AS] a birnin Karbala na kasar Iraki inda aka gabatar da juyayin tunawa da Arbaeen na Imam Hussaini[AS] bayan shahadar sa a Karbala a ranar goma ga......
Watan Muharram shekara ta 61 bayan hijirar Manzon Allah[SAWA].
An kiyasta cewa al'ummar musulmi daga sama da kasashe 130 ne ciki harda Turai da Amurka suka halarci wannan juyayi.
A nan Nigeria in Allah ya kaimu gobe jummu'a harkar musulunci a Nigeria karkashin jagorancin Sheikh Ibraheem Yaquob El-Zakzaky zata gabatar da irin wannan zaman a Husainiyar Baqiyyatullah.
Ga wasu hotunan da muka yiwa mai karatu tsaraba.
![An gabatar da juyayin Arbaeen na Imam Hussaini[AS] a haramin sa a Karbala An gabatar da juyayin Arbaeen na Imam Hussaini[AS] a haramin sa a KarbalaءAllahءMusulunciءAddiniءMohammadءAliءshiءmahdiءtvshiaء](/sites/default/files/field/image/hausa/ali-pic/10.jpg)
![An gabatar da juyayin Arbaeen na Imam Hussaini[AS] a haramin sa a Karbala An gabatar da juyayin Arbaeen na Imam Hussaini[AS] a haramin sa a KarbalaءAn gabatar da juyayin Arbaeen na Imam Hussaini[AS] a haramin sa a KarbalaAllahءMusulunciءAddiniءMohammadءAliءshiءmahdiءtvshiaء](/sites/default/files/field/image/hausa/ali-pic/11.jpg)
![An gabatar da juyayin Arbaeen na Imam Hussaini[AS] a haramin sa a Karbala An gabatar da juyayin Arbaeen na Imam Hussaini[AS] a haramin sa a KarbalaءAllahءMusulunciءAddiniءMohammadءAliءshiءmahdiءtvshiaء](/sites/default/files/field/image/hausa/ali-pic/13.jpg)
![An gabatar da juyayin Arbaeen na Imam Hussaini[AS] a haramin sa a Karbala An gabatar da juyayin Arbaeen na Imam Hussaini[AS] a haramin sa a KarbalaءAllahءMusulunciءAddiniءMohammadءAliءshiءmahdiءtvshiaء](/sites/default/files/field/image/hausa/ali-pic/14.jpg)
![An gabatar da juyayin Arbaeen na Imam Hussaini[AS] a haramin sa a Karbala An gabatar da juyayin Arbaeen na Imam Hussaini[AS] a haramin sa a KarbalaءAllahءMusulunciءAddiniءMohammadءAliءshiءmahdiءtvshiaء](/sites/default/files/field/image/hausa/ali-pic/15.jpg)
![An gabatar da juyayin Arbaeen na Imam Hussaini[AS] a haramin sa a Karbala An gabatar da juyayin Arbaeen na Imam Hussaini[AS] a haramin sa a KarbalaءAllahءMusulunciءAddiniءMohammadءAliءshiءmahdiءtvshiaء](/sites/default/files/field/image/hausa/ali-pic/16.jpg)
harkarmusulunci.org
Ƙara sabon ra'ayi